Daga Fatima Nuraddeen Dutsin-ma.
Ƴan bindiga, sun nemi miliyan 18 a wani ƙayuye ko su cigaba da kashe mutane.
“Mahara sun turo da wata takarda me ɗauke da bayanin cewa, al’umman dake zaune a wani ƙauye mai suna Ƴar tasha sahabi dake karamar hukumar maru jihar Zamfara, za su biya Naira Miliyan 18 ko kuma maharan su cigaba da kai hare-hare kamar yadda sukayi a makon da ta gaba.”