Dan Wasan Real Madrid Toni Kroos ya bayanna a Kulob din zai yi Ritaya da Buga Kwallon kafa.
Xabi shine Kocin da muke so Kuma muna saran zai bamu Dukkan Kofin da muke so a cewar Mataimakin Kungiyar Kwallon kafa ta Barcelona Rafa yuste.
Dan Wasan Chelsea Kaolibaly ya Bayyana Cewa su zasuci Kofin firimiyar Ingila ta bana don ya na Tabbatar da cewa zai kafa tarihi a Kungiyar tasa ta Chelsea.
Daga: Bashir Muhammad Maiwada