Za a cigaba da Sana’ar Miyagun Laifuffuka Tunda Naci Zabe Gwamna cewar Kathy Hochul.
Manyan Masu Laifi a New York Suna Shakar Iskar ‘Yanci Bayan Demokradiyyar Dawo Da Laifuffuka(Pro-Crime), Kathy Hochul Ta Doke Abokin Takararta Lee Zeldin a Cikin Jahar a Gwamnatance.
Tarin Masu Karya Dokoki Suna Farin Ciki Da Cin Zabenta, Kuma Zai Tabbatar Da Yawan Masu fyade, ‘Yan Fashi, Da Masu Kisa.
Musu Manyan Laifuka Da Dama Sunce Suna Jin Haushin Zeldin Yaci Zabe, Domin Zasu Fara Fuskantar Tuhuma Akan Laifuka, Suna Cewa A Yanzu Suna Farin Ciki Domin Zasu Cigaba Da Lalata Kasar, A Yanzu Da aka Samu Sauki A Tuhuma Tunda Hochul Tana A Matsayin Gwamna.
A Yayin Da Suka Shiga Gidan Democrat Wanda Ake Zaben Hochul, Wasu Masu Laifi Guda Biyu Sun Fadima Mai Gidan Cewa Da ace Zeldin Yaci Zabe, Zai Rage Musu Kwarin Gwiwa Dayawa, Da Bazama Su Fara Gangancin Shigowa Gidan Ba.
Abu Ne Mai Kyau Kuma Na Farin Ciki Da Kathy Hochul Taci Zabe,Saboda Ta Nuna Kamar Zamu Cigaba Da Sana’ar Mu Ta Laifuka,” Daya Daga Cikin Wasu Wanda Ya Kware Gurin Aikata Laifuka, Fadawa Gidajen Mutane Sace-Sace Da Satar Zinarai Ne Ya Fadi Haka A Yayin Taron Murna.
Saboda Yanayin Tattalin Arziki Yadda Yake, Na Tsani Wani Mai Gaskiya Ya Hau Mulki Sannan Kuma Dole Na Fita Waje Na Nemi Wata Sana’ar, Idan Har Mai Gaskiya Yaci Mulki.
A Yayin Taron Murna Na Murnar Cin Zabenta Kathy Hochul Ta Godewa Dukkan Masu Laifin Da Suka Zabeta Kuma Sannan Ta Bayyanawa Masu Rahoto Yadda Laifuka Suka Karu Tun A Zaben Tsakiya(Midterm election) a ranar talata.
Inada Kalmomi Guda 3 Gareku Al’ummar New York, Laifuka Da Rashin Gaskiya Ya Dawo,” Cewar Hochul Tana Alfahari Da Yadda Suka Horu Kamar Yadda ta Fada.
Ba Dadewa Masu Laifunmu Bazasu Kara Kunyar Yin Laifuka ba Inada Niyyar Kara Kawo Cigaba A New York Ta Hanyar Karuwar, Masu kisa, dilolin Miyagun Kwayoyi, Da Masu Fyade.
Daga Rafi’atu Mustapha Katsina.