Arsenal Na Shirin rabuwa da Fitaccen dan Wasanta Granit Xhaka
Ko Kun San Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Zata Rabu Da Dan Wasan Tsakiyanta Granit Xhaka??
Tuni dai Kungiyar Ta fitar Da Sanarwar Cewa Zata Sayar da Dan Wasan Wa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Bayern Leverkusen Akan €15M Karshen Watan Yuni Mai Shiga.
Hakan Ya Biyo Bayan Kin Kara Masa Tsawon Kwantiragi Da Kungiyar Tayi a daidai Lokacin Da ake Ganin Kungiyar Tana Tsawaita Kwantiragin ta da Wasu Yan Wasan Nata.
Cikin Yan Wasan dai Sun Hada Da Mai Tsaron Ragar ta Wato Aaron Ramsdale Da Kuma Jin kishin kishin Karawa Dan Wasan Gaba Bukayo Saka kwantiragi A kwanaki Masu Zuwa .
A Yanzu Haka Dai Kungiyar Ta Arsenal Za.a Fafata Da ita A Gasar Cin Kofin Nahiyar Turai A Kakar Wasa Mai Zuwa 2023/2024 Bayan Shafe Wasu Shekaru Ba tare da an Fafata Da ita a wannan Kofin ba .
Shin Ya Kuke Ganin Makomar Kungiyar Idan Tana Rasa Irin Wayannan Jiga Jigan Yan Wasan Nata A babban Kofin Nahiyar Turai Zata Kasance????
Daga: Bashir Muhammad Maiwada