Bantaba saduwa da mijina na ba amma yaran mu 4, tsohuwan sarauniyan kyau ta nijeriya.
Bantaba saduwa da mijina ba amma ‘ya’yanmu hudu, tsohuwan sarauniyan kyau ta nijeriya Chikwendu ta bayyana hakan.
Chikwendu ta bayyana cewa,bata taba kasancewa a zaman aure da mijin ta Fani- Kayode ba saboda bai biya kudin aurenta ba injita.
Tsohuwan sarauniyan kyawun ta bayyana cewa, aurenta da Feni-kayode yana cike da bala’i da masifa sama da tunanin duk wani mai tunani.
Tashin hankali a cikin gida,wulakanci a idon duniya,da rashin kusantan juna saboda rashin iya tabuka komai a jima’i da dai sauran matsaloli.
Bazan sake zama dan dan siyasan ba duk da munada yara hudu dashi a cewanta.
Chikwendu ta bayyana hakane a gaban kotu bayan takai mijinta kara,inda tanemi a mayar mata da kadarorinta da yake gidan mijinta mista Fani-kayode.
Rahoto Hajiya Mariya Azare.