Patrice Evra:
Idan da ace lokaci na zai dawo, Zan zabi na wakilci kasa ta ne kasar Senegal, Sama da kasar France. Anhaife ni a kasar Senegal amma na taso ne a kasar France
A kasar France suna da wani abu, Idan yau kayi wasa mai kyau ku samu nasara, To kai dan France ne, Amma idan har kukayi rashin nasara, To daga wannan lokacin kai dan Senegal ne.