Gwamnatin Shugaba Buhari ta ayyana mutane 159 ne kaɗai cikakun ƴan Nijeriya.
Gwamnatin tarayya a ranar alhamis tace, a ƙalla ƴan Najeriya 159 aka yi sanarwan kasancewar su ƴan ƙasa.
‘Yan Najeriya 159 akayi sanarwan kasancewar su ‘yan kasa a shekarar 2022 kaɗai.
Sakatare na din din na ma’aikatar, Dr Shuaibu Belgore, ya bayyana hakan ne a sashe na 64th na gidan gwamnatin tarayya Wanda kungiyar hadakar gwamanti ta shirya a Cikin gidan gwamnatin shugaban ƙasa dake Villa, Abuja.
Kafin nan ance, ‘yan najeriya 150 ne aka yi sanarwan kasancewar su ‘yan kasa tsakanin 2006 zuwa 2021.
Dan haka ministan interior, Ogbeni Rauf Aregbesola, yace; Abun mamaki a cikin ‘yan Najeriya daga cikin kasar A yayin benciken an tabbatar da kasancewar yawan mutanen da suka yi passports.
Ministan yace, a Cikin shekarar 2022 Hukumar Immigration (NIS), ta fitar da yawan mutanen da sukayi passport, Kusan a kalla 1,899,683 a cikin sama da shekara bakwai.
Daga Rafi’atu Mustapha Katsina.