Ku Kira Allah In Kuna da Matsala Ni Kuma Ku kirani Akan kasuwanci_ cewar olamide
Shahararren Mawakinnan Na Na RapNigeria Mai Wakar Shakiti Bobo ya bayyana iyawar sa kawai a cikin sabuwar shekara 2023
Kafin Nan An yaba da taimakon ɗimbin masu fasaha na Najeriya don haskakawa, a garesu da Kuma ɗaukaka darajar su , shugaban YBNL yana son kasancewa kawai don dalilai na kasuwanci ne a wannan shekarar badon abinda ya Saba a shekarun baya na taimakawa ba.
Baddo a safiyar ranar Alhamis a shafin Twitter, bayan ya nakalto wani bangare na Al-Qur’ani ya bayyana duk wanda ke da matsala ya roki Allah ya kawo masa mafita.
Koyaya, ya ce yana iya karɓar kira daga mutane masu ra’ayin kasuwanci ne kawai a halin yanxu.
“lā ḥawla wa-lā quwwata ʾillā bi-llāhi l-ʿaliyyi l-ʿaẓīmi (Babu ƙarfi kuma babu ƙarfi face da Allah Maɗaukaki, Mai girma). Idan kun sami matsala ku kira Allah oh! Idan kun sami kasuwanci holla ni. A Cewar sa shafinsa na Tweeter.
Daga cikin yaran sa akwai shahararren mawaki Lilkesh da shauransu.
Ko me zaku ce akan Hakan
Daga: Bashir Muhammad Maiwada