Magidanci ya aje aikin kamfani saboda ya samu daman saduwa da matanshi a kullum.
Magidanci yace, gudanar da jima’i sau hudu a mako bai isaba, ina bukatan samun shi kullum.
Yace yin jima’i sau hudu a mako yayi kadan, inda ya bada labarin yadda yake jima’i da matanshi mai suna Damilola.
Hazikin ma’aikacin ya bayyana hakane a yayin wani faifan bidiyo tare da wani kwarerran dan jarida mai suna Toke Makinwa.
Magidanci ya kasance babban ma’aikaci ne kuma haziki a wani babban kamfani.
Amma lokaci daya yace, na ajiye aikina bazan sake zuwa ba zannemi wata sana’a wanda babu mai sakamin lokacin zuwa balle ace na makara.
Yace, idan nayi haka nadena fukantan wata barazana zan zauna a gida duk lokacin da nakeso kuma zanyi jima’i a koda wane lokaci naga dama.
Yace, na ajiye aikin kamfani ne saboda ni ma’abocin yin jima’i ne da matata koda wane lokaci domin bantaba jin cewa na gajiba.
Yayinda wannan aiki da nakeyi na kamfani ya takuramin banisamun yadda nakeso wato nayi jima’a kullum kuma a koda yaushe.
Rahoto Hajiya Mariya Azare.