Dan Takarar Shugaban Kasa A Karkashin Jam’iyyar Labour party, Mr Peter Obi, Yace Dashi Da Abokin Tafiyarsa, Dr. Yusuf Datti Baba- Ahmed A Shekara Mai Zuwa 2023.
Daukaka Tattalin Arziki Zai Zama Shine A Sama Kuma Na Farko.
Obi Yayi Wannan Jawabinne A Lokacin Dayake Magana A Shirin talabijin na Kaftan TV.
Dan Takarar Shugaban Kasar Yayi Bayanin ne A lokacin Dayake Zantawa da ‘yar jarida gidan talabijin din, Kadiara Ahmed, a Abuja, Ranar Litinin.
Yayi Bayanin Cewa Da Million 130 Daga Cikin Kiyascin Yawan Mutane Na A Kalla Million 200 Da Suke Cikin Talauci.
Dolene Afrika Tazama Sananniyar wuri, Sun Dauki Mafi Rinjayi Saboda Wadannan Yawan Mutane Dake Cikin Talauci Ya kara Taimakawa Matuka, Gurin Rashin Tsaron Jihohi.
Obi Yace, I dan Kanada Mutane Sama da Million 130 Wadanda Ke Cikin Talauci To Tabbas Akwai Yiyuwar Samuwar Matsala, Saboda Idan Mutane Basu San Lokacin Da Wani Abincin Zai Samu ba, To zasu Zamo Matsala Ga Tsaro.
Domin Shawo Kan Wannan Matsala, Akwai Bukatar Mu Gama Da Matsalar Abinci.
Ya kamata Mu Duba Muga Yaya Zamu Ciyar da Kasarmu, Duba Ga Yanayin Da Muke Ciki A Kasar.
A lokacin dayake magana akan tsarin kasafin kudi, da kuma salon tsarinsa nayin abubuwa, Obi yace, kasafin na shekarar 2021 kimanin naira trillion 21, da karin a kalla naira trillion 11, duka wadannan an tsara sune.
A takaice naira trillion 6 Suna a rubuce, a lokacin da aka cire wanann rubutun toka rage wannan da rabi. Ina Fatan rubutun Zai Cigaba.
Dan Takarar LP din wanda ya bayyana a cikin shirin tare da abokin tafiyarsa yayi bayanin, najeriya tana bukatar tafara ganin wanann zaben mai zuwa yana tare da alkawurra da ‘yan takara dayawa sukayi.
Ya Shawarci ‘yan najeriya da su duba suga cancantar wadanda ke magana akan zabensu.
A cewarsa, mutane zasu fara tambayoyi, da kuma lura da duk wani abu da kowane dan takarar yake yi a bayyane, kafin yanzu.
Obi yace, dashi da Abokin tafiyarsa,sun samu maban bantan ilimi a cikin rayuwarsu ta bayyane, ta yadda suka San yadda Zasu kirkiro tare da tattala dukiya a Matsayin su na ‘yan kasuwa masu zaman kansu.
Haka kuma samun babban asusu nasu a bayyane a ofishi, a matsayin gwamnoni biyu da Abokin tafiyarsa a matsayin mai gabatar da doka na tarayya.
Daga Rafi’atu Mustapha Katsina