Minista ilimi a jumhuriyar Kwango ya Dirƙawa Mataimakiyarsa ciki a bisa kurkure.
Rahotanni sun bayyana cewa Ministan Ilimi na Firamare da Sakandare da Fasaha (EPST) a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango Tony Mwaba Kazadi ya yi wa mataimakiyarsa Aminata Namasia ciki.
An yi zargin cewa ya furta Mata kalaman soyayya ne inda ba’ayi tsammani ba bayan da sukayi zurfi a soyayyar anan dai aka samu Wannan al’amari.
Kafofin yada labarai na cikin gida sun ba da rahoton cewa Kazadi da Namasia suna da aure, amma hakan bai hana su raya sha’awar juna ba yayin da suke aiki tare a ma’aikatar ilimi ta DRC.