Muhammadu Buhari ya taya Zababben Shugaban kasa Murnar cika Shekaru 71 a duniya.
Shugaban kasa Muhammad Buhari, ya taya Shugaban tarayya na Jam’iyyar APC kuma Zababban shugaban kasa, Bola Tinubu.
Shugaban kasar ya bayyana hakan ta hanyar Mai Bashi Shawara ta Musamman akan kafafen Sadarwa, Femi Adesina a ranar talata.
Shugaban ya hadu da membobin ‘yan uwan Zababban Shugaban Kasar, Musamman matarsa, Senator Oluremi Tinubu, ‘yar kasuwa kuma ‘yar siyasa, dake da gogewa ta fannin sanin makamar aiki.
Kuma ta samu nasarori da dama a kamfanoni da kuma ma’aikatun gomnati, Wanda ta bada tarihin ta a ranar 25 ga watan febreru shekarar 2023.
Buhari yace, Tinubu mutum ne mai saukin rayuwa, sannan kuma yana da kwarewa tunda ga nan gida najeriya har waje.
Ta yadda zai bashi dama domin daukaka tattalin arziki da kuma harkokin hannun jari na tsaffin shuwagabannim da suka wuce.
Musamman ga mutanen na farkon cigaba da tsare tsaren kasuwanci.
A yayin da Zababben Shugaban yake shirye- shiryen fara aikin shugabanci.
Mukaman da zasu fara aiki sune Zababbun sanatoci, Da gomnan Jihar lagos, ‘yan majalissa da Shugabanni na sassa da dama domim samar da cigaba na shekaru da dama.
Wannan zai basu damar yin aiki tukuru domin samun kyakkyawan sakamako.
Shugaba Buhari yayi kyakkyawar addu a ga Tinubu da iyalan gidansa.
Daga Rafi’atu Mustapha Katsina.