Mutane da dama sun mutu sakamakon hari da Sojojin Najeriya suka kai a bisa kuskure a Niger.
Daga: Abdulmajid Idris Gunna
Ranar Talata 7-3-2023 Gungun Ƴan Bindiga Sun Tsallake Titi Tsakanin Yakila Zuwa Girin Gabas Inda Suka Shiga Ƙauyukan Yammacin Garin Gabas. Agwa, Kunbo, Adidi, Ingin Bardi Da Sauransu Suna Tattara Shano.
Saidai Tuni Aka Kawu Gudun Muwar Jirgin Yaki Na Sojojin A Yankunan Wushishi Da Rafi Kagara.
Saidai Ƙwalliya Bata Biya Kuɗin Sabolu Ba Inda Jirgin Ya Kaima Ƴan Gudun Hijira Zuwa Garin Yakila Hari Na Bom Ina Yayi Sana Diyar Mutuwar Wata Mata Mai Ciki Inda Waɗansu Da Yawa Suka Jikkata
A Yankin Wushishi Kuma Jirgin Ya Kaima Wasu Ƴan Gudun Hijira Garin Fakara Inda Mutum Biyu Nan Take Suka
Rasa Ransu Saura Da Yawa Sun Jikkata Sakamakon
Jifa Bom Da Jirgin Yayi
Ranar Laraba 8-3-2023 Kuma Ƴan bindiga Sun Cigaba Da Tattara Shano Suka Tsalaka Titin Tsakanin Yakila Zuwa Garin Gabas Inda Suka Rabo Gida Biyu Rabi Suka Wuce Da Shano Rabi Suka
Shiga Cikin Garin Yakila Da Misalin Karfi Sha Biyu Na Rana 12:00 Suna Ta Harbi Harbi Tare Da Tattara Jarkukin Man Fetur Tare Da Yin Garkuwa Da Mutane Da Dama Cikisu Harda Personagers Da Drivers Da Kuma Yan Cikin Garin Yakila Wanda Zasu Kai Kimanin Mutum Goma Sha Biyar A Lokacin Da Suke Harbe Harbe Sun Harbe Mutum Ɗaya A Ƙafa A Cikin Garin Yakila .