Na kammala bautar kasa nadawo gida ba tareda nasan wani namiji ba.
Rahoto:- Comrade Yusha’u Garba Shanga.
Budurwar ‘Yar shekara 20 da haifuwa a duniya mai suna Justina wacce ta kammala karatun jami’ ar ta a (Taraba State University). Tace:-
Waɗanda ke ƙara mata ƙwarin gwiwa, dakuma son ganin ya zata kasan ce, ta dawo gida lafiya, kuma har ila yau tana amatsayin mace wacce bata bari an zubar da budurcin ta ba.
Justina Dauda ta wallafa wannan maganar ce a shafinta na Facebook ranar Alhamis.
Tana kara Mika sakon godiya dakuma jindaɗin ta ga wannan rana ta musamman ga ilahirin Jami’ar taraba wato “(Taraba State University) a sashen abunda ya ƙunshi siyasa a shekara ta 2021.
Tana kara addu’a ga sauran mata matan masu bautar kasa masu budurci, kuma basusan mazaba na Jami’ar Taraba fatar alkairi.
Wannan wani abune muhimmiya tareda, wani fata za Kuyiwa Justina Dauda abisa kammala karatun ta a matakin jami’a har izuwa bautar kasa ba tareda kowani namiji yasanta ba?