Wani kurma dan kasar Pakistan ya wallafa litattafai 120 na addinin musulinci
Wani kurma dan kasar Pakistan mai shekaru 67 daga yankin Gilgit-Baltistan da ke arewacin kasar, wanda ya wallafa litattafai 120 kan addini da tarihi tun daga karshen shekarun 1970, ya ce yana fatan ya rubuta guda 300 a karshen rayuwar sa, kamar yadda majiyar Yola 24 ta ruwaito.
Hoto Arab News