Hukumar Makarantar GGSS Asaba ta kama wani ɗalibi ɗan JSS2 mai shakara 15 da laifin dirƙawa ƴan mata biyu dake SS1 da SS2 ciki.
Labari mmai matukar ban mamaki wani matashi Dan kimanin shekara 18 a makarantar gomanti da ke agege lagos state wanda yaron Dan junior secondary school ne
Duk da kasancewar yamamatan gida biyu sun Fishi a hi domin kuwa yanada shekara sha takwas matakin karatu ajinsa jss 2
Wanda su Kuma yamamatan sun Fishi aji Inda mace ta gari da ya fara haduwa da ita tana ajin ss2 wanda ya gamu da ita na biyu kuma tana ss1
Shin Menene mafarin labarin?
Shi dai wannan matashi irin matasannan ne masu shegen karambani da neman magana a makarantar
Wanda baya shakka ko tsoron tare ko wata mace Kuma zai iya taranki ya bayyana miki cewar yana sonki
Sai dai Kuma kowa ya sani cewar fakewa da soyyah na daga cikin Abinda samarin yanzu suke fakewa domin yin lalata da yayan mutane
Zuwa yanzu dai hukumar DSS na cigaba da bincike Wanda bayan an gama bincike zaa gurfanar da Wanda Ake zargin a gaban shariah domin yanke masa hukunci dai dai da Laifina
Muna rokon Ubangiji subalhanahu wataala Daya tsare mana imaninmu ya rufa mana asiri duniya da lahira Yaa Rabbal Alamin